Matsalar shara: Shin sake sarrafa leda da roba na yin tasiri?

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Ranar Juma'a ne kasashe 150 suka kammala taro a Nairobi domin duba yiwuwar tsara wata yarjejeniyar duniya kan matsalar sharar roba.

Wannan bidiyon ya yi nazari kan yadda ake sake sarrafa sharar roba da leda da kuma ganin ko hakan zai kasance mafita daga matsalar.

Mun binciko hakikanin adadin robobi da ledoji da ake sake sarrafawa har a kasashen da ke kan gaba wajen sake sarrafawar: