'Yar Ukraine da ta tunkari sojan Rasha mai dauke da bindiga

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallo bidiyon:

Wannan ne lokacin da wata mata ta tunkari sojan kasar Rasha mai rike da makami a birnin Henichesk da ke Ukraine.

Matar ta fuskanci sojan ne ranar Alhamis, wanda kamar yadda ake gani, yake rike da bindiga, inda ta tambaye shi Wane ne kai... Me ya sa ka zo nan da makamai?"