Ba za mu sa wa Rasha ido ta yi abin da ta ga dama kan Ukraine ba- Shugabannin duniya

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Shugabannin duniya suna ci gaba da mayar da martani kan kutsen da Rasha ta yi a Ukraine.

Da yawansu dai suna Allah-wadai da Chinar ne tare da ƙaƙaba mata takunkumai.