Bidiyon zamantakewa kan tsarin zance tsakanin samari da 'yan mata

An wallafa

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na 30 din, shirin ya yi duba ne kan abubuwan da suka sa salon zance tsakanin saurayi da budurwa ya sauya.