'Yadda nake haɗa fim da waƙar gambara'

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wata matashiya da ke fitowa a fim mai dogon zango na talabijin na Kwana Casa'in a tashar Arewa 24 ta bayyana wa BBC yadda take haɗa fim da kuma waƙar gambara.

A yanzu Yasmin tana jan hankalin masu kallo da sauraro sosai a fadin arewacin Najeriya.