Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Matashin da ke fafutikar jawo ƴan uwansa matasa shiga harkar noma a Najeriya
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon
A karon farko a Najeriya, an zaɓi matashi ɗan ƙasa da shekara 30 a matsayin shugaban ƙungiyar manoma matasa ta Najeriya NYFN.
NYFN wata ƙungiya ce da take ayyuakanta kan harkokin kasuwancin noma don bai wa matasa damar morar damarmakin da ke cikin harkar noma.