Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hikayata 2021: Labarin 'Lanti'
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don sauraron labarin:
A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Lanti’ wanda Khadija Aliyu Muhammad ta aiko mana daga Unguwar Ja’en Makera a jihar Kano.
Nabila Mukhtar Uba ce ta karanto labarin.