Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abin da ake nufi da kalmar Win-Win - Mu'azu Magaji
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Mu'azu Magaji wanda aka fi sani da Ɗan Sarauniya ya bayyana abin da ake nufi da kalmar Win-Win.
Ɗan Sarauniya ya yi fice sosai dalilin wannan shiri nasa na Win-Win.
A cikin wannan bidiyon ya bayyana wa BBC inda kalmar ta samo asali da maƙasudin samar da ita.