Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda gubar dalma ta kashe yara 1,000 cikin shekara 12 a Zamfara
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Bayan shafe shekara 12 a jihar Zamfara da kungiyar likitoci ta Doctors Without Borders ta yi, a wannan makon MSF din ta bar jihar.
Ta fice ne bayan samun nasarar shawo kan annobarf mace-macen da gubar dalmar ta jawo.
MSF ta ce cikin wadannan shekaru yara 1,000 ne suka rasa rayukansu.