Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyo: Yaron da ke alkalancin wasan kwallon kafa a Kano
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wannan yaron mai shekara 12 yana aikin alkalancin wasan kwallon kafa ne a Kano.