Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ummulkhairi Mukhtar Usman: 'Abin da ya fi wahala a fassarar fina-finai'
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wata mai fassarar fina-finai a Kannywood, ta ce ta rungumi wannan aiki ne saboda yawan kura-kuran da ake samu wajen fassararsu.
Ummulkhairi Mukhtar Usman, wadda ta shafe fiye da shekara goma tana aikin fassara, ta shaida wa BBC Hausa cewa karin magana ne ya fi wahalar fassarawa.
A cewarta, ta fassara fina-finai da dama wadanda suka hada da Hadarin Gabas, Madubin Dubawa, Kurkuku, Bakin Alkalami da sauransu.