Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
... Daga Bakin Mai Ita tare da Shuaibu Idris Lilisco
An wallafa
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 69, shirin ya tattauna da Shuaibu Idris Lilisco jarumin fina-finan Hausa na Kannywood
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdussalam Usman
Gabatarwa: Halima Umar Saleh