Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon hira da Gwamna Fintiri na Adamawa kan bashin da ake bin jihar
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Kamar sauran jihohin Najeriya, ita ma jihar Adamawa ana bin ta bashin biliyoyin naira kuma har yanzu tana ci gaba da rantowa.
Gwamnatin ta ce ta samu damar aiwatar da ayyukan ci gaba a wannan jihar.
Amma mutane da dama a jihar b asa maraba da wannan ciwo bashi da gwamnatin ke yi.
Salihu Adamu na BBC Hausa ya tattauna da Gwamna Umaru Fintiri kan wannan batu a cikin bidiyon nan.