Africa Eye: Matasan da ke rawa a titi don samun na abinci

An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon.

Sashen bincike na BBC Africa Eye ya bi wasu matasa a birnin Nairobi na Kenya, wadanda ke rawa a titi don samun na abinci.

Matasan masu cike da buri sun baro yankunansu sun zo Nairabi don cika burinsu na zama shahararrun 'yan rawa.