Harin NDA: Yadda 'yan bindiga suka 'lakuce' hancin sojoji

An wallafa

A wannan makon, mun yi nazari ne kan yadda 'yan bindiga suka shiga Makarantar Sojoji ta NDA da ke Kaduna, inda suka kashe wasu soji suka kuma sace wani soja.

Ku saurari bayani daga Madina Dahiru Maishanu.