Shirin Zamantakewa: Matakan gyara zaman aure

An wallafa

Latsa hoton sama ku kalli Halima Umar Saleh da bayanan matakan gyara zaman aure

Zamantakewa wani sabon shiri ne na BBC Hausa da zai dinga lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na farko, shirin ya fara ne da zamantakewar aure da yadda za a kyautata ta.