Yadda hauhawar farashin kayan abinci take tasiri kan rayuwar 'yan Najeriya

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

A wannan bidiyon, Madina Maishanu, ta yi mana nazari kan yadda hauhawar farashin kayan abinci take yin tasiri kan rayuwar 'yan Najeriya.

Hakan na faruwa ne a yayin da Hukumar Kididdiga ta kasar ta ce an samu hauhawar farashin kayan abinci da kashi 20 cikin 100 a watan Afrilun 2021.