Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hotunan da aka ɗauka shekara 90 baya sun dawo da martabar Ghana
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
James Barnor ya fara ɗaukar hotuna a shekarun 1940 a lokacin da aka ba shi wata kyamara Baby Brownie.
Mai ɗaukar hoton ɗan ƙasashen Ghana da Birtaniya shi ne ya zama ɗan jarida mai ɗaukar hoto naa farko a wuraren lokacin karɓar ƴancin kai.
Ya ce cikin hotunan da ya ɗauka da yake so har da na ɗan dambe Muhammad Ali da ya ɗauke shi yana motsa jiki. A yanzu yana da shkeara 91, a yanzu ana nuna ayyukansa da ya yi a wani gidan tarihi a London.