Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Soke NYSC a Najeriya ko barinsa, wanne ya fi muhimmanci?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Soke NYSC a Najeriya ko barinsa, wanne ya fi muhimmanci, shi ne batun da ya fi mamaye shafukan sada zumunta a ƙasar a wannan makon.
Tuni ƙudurin dokar son soke hidimar ƙasa da ɗaliban jami;a ke yi ya wuce mataki na biyu a majalisar dokokin Najeriya.
Madina Maishanu ta yi nazari kan wannan batu.
Waɗanda suka yi aiki a kan bidiyon
Tsarawa: Umar Rayyan
Ɗaukar bidiyo da tacewa: Yusuf Yakasai
Gabatarwa: Madina Maishanu