Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda matan Sudan Hausawa ke taron shan gahawa
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Matan Sudan Hausawa na taruwa lokaci zuwa lokaci don shan gahawa da yin hira da kuma rera waƙoƙi har ma da taka rawa, duk domin sa da zumunci.
Baya ga haka kuma irin wannan taruwa sun ce na taimaka musu wajen yaye damuwarsu, tare da sanya su nishaɗi.
Sannan kuma su ya su Hausawa ne suka irin wannan taro, sai dai jefi-jefi su kan gayyaci matan Larabawan Sudan ɗin su halarta.
Waɗanda suka yi aiki a kan bidiyon
Bidiyo: Fauziyya Kabir Tukur
Tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai