Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Al’ummar da ke kasuwancin ba ni gishiri in ba ka manda a Najeriya
An wallafa
Latsahoton sama domin kallon bidiyon
Har yanzu akwai al’ummar da ke kasuwanci ta hanyar musayar kayayyakin buƙata maimakon kuɗi a garin Akpabuyo da ke Jihar Kuros Riba, kudancin Najeriya.
Mutane suna biyan abin da suke bukata da abin da suke da shi, maimakon amfani da kuɗi. Sun ce wani ɓangare ne na al'adunsu da suke son kiyayewa.
Labari daga Nkechi Ogbonna
Wadda ta haɗa Keisha Gitar
Wanda ya ɗauki bidiyo Sam Agbaje
Wanda ya tace Anthony Okudei da Joshua Akinyemi