Masar: Dokokin da ke hana matan da aurensu ya mutu yin mu’amala da yayansu

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Akwai wasu dokokin Masar da suke taƙaita ƴancin mata bayan an sake su da kuma na gado.

Wani ƙudurin doka da ke son a sake taƙaita waɗannan abubuwa ya jawo zazzafar muhawara bayan da ya ɓulla mutane suka san da shi, inda har mata suka magantu.

Mun ji ta bakin wasu iyaye mata a Masar waɗanda irin dokokin nan suka taƙaita su daga mu'amala da ƴaƴansu.

Wasu labaran masu alaƙa