Abin da ke sa mata ɓarin ciki

An wallafa

Latsa hoton sama ku kalli bidiyon:

Ɓari na daga cikin manyan abubuwan da mata masu ciki ke fama da shi.

Masana sun yi bayanin cewa matsalar na faruwa ne idan wasu sassa na ƙwayar halitta suka gaza haɗuwa da juna.

Duk da cewa har yanzua ba a kai ga gano haƙiƙanin abin da ke jawo ɓari ba, amma masana lafiya kan faɗa wa ma'aurata cewa su yi rayuwa nutsattsiya kuma su ci abinci mai lafiya.