Covid: Telar da ta ƙirƙirowa al'ummar yankinta takunkumin fuska na musamman

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Lokacin da korona ta addabi duniya, wata tela a Australia, ta fara raba takunkumin fuska kyauta ga jama'ar yankinta.

Amma da ta ga mijinta yana fafutukar sanya takunkumin ta kan rawaninsa, sai ta zo da wata mafita da ta zama gagarumin taimako ga mutane da dama.