BBC Africa Eye: Sarauniyar binciken miyagun laifuka ta Kenya

An wallafa

Kenya na da makwafin mai leken asirin nan James Bond, sunanta Jane.

Mai bincike Jane Muga ita ce jami’ar bincike mai zaman kanta mafi shara kuma mafi janyo ce-ce ku-ce.

Ta ce ta magance darurwan liafuka, amma masu sukarta suna cewa gaban kanta take yi.

Wannan rahoto na musamman kan “Sarauniyar Bincike ta Kenya.”