Senegal: Matar da ba ta bari gajartarta ta hana ta cimma burinta na rayuwa ba

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan matashiyar an haife ta da matsalar rashin girman gaɓoɓinta na ƙasa.

Tsayinta bai wuce mita ɗaya da santi mita 10 ba, amma hakan bai hana ta ƙoƙarin cimma burinta na zama mai tallan kayan ƙawa ba.

Ku kalli bidion labarin Houleymatou Dia ƴar ƙasar Senegal.