Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyo: Halin da iyayen ɗaliban Kankara ke cikin tun bayan sace ƴaƴansu
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A wannan bidiyo BBC ta zanta da wasu iyayen ɗaliban nan na Ƙanƙara inda suka bayyana halin da suke ciki.
A ranar Asabar ne aka sace ɗalibai sama da 300 a makarantar sakanadaren kimiyya ta Ƙanƙara da ke jihar Katsina.