Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Zaben Ghana: Zanga-zangar 'yan jam'iyyar NDC a Ghana
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Magoya bayan jam'iyyar NDC a Ghana sun gudanar da zanga-zanga ne saboda zargin yi musu magudi.