Bidiyo: Yadda za a raba riga-kafin cutar korona ga mutum biliyan bakwai na duniya

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Me zai faru da zarar an amince da riga-kafin cutar korona?

Kalipso Chalkidou, darakta ta tsarin kiwon lafiya na duniya da kuma wani Farfesa Nicole Hassoun na Jami'ar Binghamton a Amurka, sun tattauna ƙalubale biyar da ake buƙatar shawo kansu don yi wa biliyoyin mutane riga-kafin a faɗin duniya.