Bidiyo: Yadda za ku rage raɗaɗin koma bayan tattalin arziki

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A makon da ya gabata ne gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ƙasar ta shiga cikin matsin tattalin arziƙi a bana.

Wannan al'amari ya ɗaga wa ƴan ƙasar da dama hankali bayan da dama tuni suka fara fuskantar hauhawar farashin kayayyaki.

BBC ta yi nazari a wannan bidiyo kan yadda za ku yi rayuwa cikin kula da taka tsantsan ba tare da kun ji a jikinku sosai ba.

Ƙarin wasu bidiyo da za ku so ku kalla: