Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon ɗan Najeriya na farko da ya ci zaɓen majalisar dokoki a Amurka
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wannan zaɓen na Amurka na 2020 ya zo wa da ƴan Najeriya da dama mazauna can nasibi, ta yadda suka tsaya takarar wasu kujeru kuma suka lashe su.
BBC ta samu zantawa da ɗaya daga cikinsu da ya lashe zaɓen majalisar dokoki.
Wasu bidiyo da za ku so ku kalla