Bidiyo: Kalubalen da matasa ke fuskanta a Najeriya

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 12 ga watan Agustan kowace shekara a matsayin Ranar Matasa Ta Duniya.

A wannan bidiyo Ummulkhairi Musajo daliba a Jami'ar Nile da ke Abuja wacce ke sanin makamar aiki a BBC ta yi duba kan matsalolin da matasa ke fuskanta a Najeriya, da kuma yadda ba a sanya su a gaba-gaba wajen sha'anin shugabanci.