Bidiyo: Musulmar da ke jagorantar shirin zuwa duniyar Mars daga UAE

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon hira da matar da ke jagorantar shirin:

Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa za ta tura kumbo mai suna Hope zuwa duniyar Mars. An shafe shekara shida ana wannan shiri. Masaniyar kimiyya Sarah Al-Amiri ce take jagorantar shirin, ta kuma zanta d BBC.