Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyo: Yaya daliban sakandare suka ji da dakatar da WAEC?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
BBC ta jiyo ra'ayin wasu daliban ajin karshe na makarantar sakandare daga jihar Kano a Najeriya don jin yadda suka ji dangane da dakatar da rubuta jarrawabawar da gwamnatin tarayya ta yi.