Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Karon farko da aka yi Sallar Juma'a a Abuja cikin mako 10
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Bayan samun sassauci a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja mutane na iya gudanar da Sallar Juma'a a cikin jam'i a masallatai, ga yadda aka yi sallar a Masallacin Usman bin Affan.