Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Coronavirus: Yadda 'ya'yan kunkure ke karuwa lokacin dokar hana fita
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
An samu karin 'ya'yan kunkuru a bakin Teku da ke a kasar Indiya.
Masana na ganin cewa an samu karuwar ne saboda raguwar jama'a da ke ruwa bakin tekun saboda dokar hana fita da aka sanya.
Kasashe na sanya dokar hana fita gida saboda masana na ganin ingantacciyar hanya ce ta hana yaduwar cutar.