Yadda aka yi gwajin riga-kafin coronavirus

An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kalli wannan bidiyon don ganin daya daga cikin mutanen da aka yi wa gwajin riga-kafin coronavirus wanda Jami'ar Oxford take kokarin samarwa.