Bidiyon yadda Nancy Pelosi ta yayyaga takardar jawabin Trump

An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Shugabar majalisar dokokin Amurka Nancy Pelosi ta bai wa mutane mamaki a lokacin da ta yayyaga takardar jawabin da Shugaba Trump ya gabatar a wajen taron shekara-shekara da shugaban ke yi a majalisar.

Tun da fari a yammacin ranar, Shugaba Trump ya kaucewa yin musabaha da ita.

Wannan ne karo na farko da suka hadu tun bayan da ta kada kuri'ar tsige shi.