Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye, sai kuma gobe Alhamis idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau.
- Tunisia za ta ƙara tsawaita wa'adin dokar hana fita
- Najeriya ta sanar da ranakun hutun Kirisimeti da sabuwar shekara
- MDD ta yi tur da matakin Trump na yafe wa sojojin hayar Amurka da suka yi kisa a Iraƙi
- Mahara sun kashe 'mutum 90' a Ethiopia
- Dakarun MDD sun ƙwato garin Bambari a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.