Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Lahadi idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da kuma wallafa a wannan shafin
- Trump zai toshe TikTok a Amurka
- Muna cikin tashin hankali a Borno – Shehun Borno
- Rikicin ƙabilanci ya yi sanadin mutuwar mutum 15 a Darfur
- Cikakkiyar hirar BBC da Malam Mamman Daura
- Giya mara rajista ta kashe sama da mutum 80 a Indiya
- Za a buɗe masallatai da coci-coci a Legas
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.