Assalamu alaikum
Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye barkanmu da safiyar wannan ta Juma'a, Hajji Babbar rana kamar yadda Hausawa ke yi mata kirari.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci, domin kawo muku irin da duniya ta wayi gari.
Ku biyo mu a shafukan sada zumunta domin bayyana ra'ayoyinku kan labaran namu.