Mu zama lafiya
Ƙarshen rahotonnin ke nan a wannan shafi na labarai kai-tsaye.
Za mu kawo muku wasu sababbi da suka shafi rayuwarku gobe da safe kamar yadda aka saba.
Kafin lokacin, kuna iya duba ƙasa domin karanta labaran da muka ruwaito musamman game da yaƙin da ake yi a Zirin Gaza tsakanin Hamas da Isra'ila.
Umar Mikail da Mukhtar Bawa ne ke cewa mu zama lafiya.