Sarauniya Elizabeth II ta kai ziyara Amurka

An wallafa

Na san cewa babu shakka wannan ziyara ta dora muku karin nauyi, amma ina so ku sani na yaba sosai, in ji sarauniya.