...Daga Bakin Mai Ita tare da Mahmud Nagudu

An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 102, BBC ta tattauna da fitaccen mawaki Mahmud Nagudu, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Wasu na baya da za ku so ku kalla: