Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Africa Eye: Wariyar da wata ƴar Somalia ke fuskanta kasancewarta mai ɗaukar hoto
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon
Matashiyar mai suna Maryama wadda ƴar Somalia ce, na fuskantar wariya da tsangwama da nuna isa daga maza da dama idan ta fita wurin sana'arta.
Ta sha baƙar wuya kafin ta kai inda ta kai a sana'arta ta ɗaukar hoto