Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hikayata 2021: Labarin 'Budaddiyar Wasika'
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin sauraren labarin:
A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Buɗaɗɗiyar Wasiƙa’ na Zulaiha Haruna, wanda Fauziyya Kabir Tukur ta karanto.