Hikayata 2021: Labarin ‘Rai da Buri’

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin sauraren shirin:

A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Rai da Buri’ wanda Hafsat Nasir Mahmoud wadda ke layin Musa Auyo, Rimingata Karamar Hukumar Ungogo a jihar Kano da kuma Hauwa’u Sirajo ta gida mai lama 9 Olusegun Obasanjo Drive G R A Katsina, jihar Katsina, suka aiko mana.

Fauziyya Kabir Tukur ce ta karanta labarin.