Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Mece ce mafita kan matsalar tsaro a Najeriya?
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Abokiyar aikinmu Badriyya Tijjani Kalarawi ta yi mana nazari kan matsalar tsaro a Najeriya da kuma ko akwai mafita game da wannan matsala.