Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Almajirai sun rungumi sana'ar POS a Kano
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Matsalar barace-barace da sunan almajiranci na daya daga cikin matsalolin da suka addabi arewacin Najeriya a tsawon shekaru.
Duk da irin matakai da jihohin ke dauka ciki har da Kano da ta yi dokar kama almajirai da ke bara a jihar, al’amarin sai ƙara gaba yake yi.
Sai dai a Kanon an samu masu daukar matakan samarwa wadannan almajirai aikin yi, kamar yadda za ku gani a wannan bidiyon.