Shirin cirani a Jamhuriyar Nijar

An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu

A cikin shirinmu na musamman kan ciranin mutanen Tahoua na jamhuriyyar Nijar, AbdusSalam Ibrahim Ahmed ya ɗora daga inda ya tsaya a makon da ya gabata.

Yawan tafiye-tafiyen don neman kuɗi kan sa maza su bar matansu tsawon lokaci, abin da ke jawo wasu su yi amfani da wannan damar domin aikata kwartanci.

Shirin na zuwa muku ne a madadin filin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu.